Independent news and stories connecting you to life in Australia and Macedonian-speaking Australians. Ease into the English language and Australian culture. We make learning English convenient ...
Forest ta riƙe Liverpool wadda ke saman teburin gasar kunnen doki a gidanta 1-1 a wasan da aka fafata a filinta na City Ground. Ɗan wasanta, Chris Wood ne ya fara saka ƙwallo a ragar Liverpool ...
Hukumar ƙwallon kafar Najeriya, NFF ta gabatar da sabon kocin Super Eagles, Eric Chelle ranar Litinin a filin wasa na Moshood Abiola da ke Abuja, Najeriya. Chelle ya zama na 42 da zai horar da ...
Everton ta sanar cewar kocin matasanta ƴan kasa da shekara 18, Leighton Baines da ƙyaftin Seamus Coleman za su ja ragamar ƙungiyar a matakin riƙon ƙwarya. Ƙungiyar da rukunin Friedkin ya ...